Ƙungiyar Doguwa VOICE OF DOGUWA FOUNDATION (VODF) ta shirya gagarumin taron tattaunawa kan ci gaban al’umma da makomar Doguwa.
Ƙungiyar VOICE OF DOGUWA FOUNDATION (VODF) na farin cikin gayyatar ɗaukacin al’ummar Doguwa da sauran masu ruwa da tsaki zuwa Babban Taron DOGUWA TOWN HALL MEETING karo na 3.
Aug 12, 2026 · 1 min read


