Speaking during an interview with journalists on Wednesday, Atiku said he was not opposed to the removal of the subsidy in principle, but criticised the way the funds saved from its removal were managed.
He alleged that rather than being reinvested to improve the lives of Nigerians, much of the money saved through subsidy removal was stolen.
Experienced journalist, Editor in Chief and media professional with a strong background in field reporting, investigative journalism, Editorial production, interviewing, research, digital media and newsroom coordination.
Gwamnatin Jihar Kano ta ce tana ci gaba da 蓷aukar matakai domin inganta harkokin sufuri da rage matsalolin cunkoson ababen hawa a jihar. Matakan na daga cikin shirye-shiryen gwamnati na samar da ingantaccen tsarin zirga-zirga ga al鈥檜mmar jihar.
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rattaba hannu kan kasafin ku蓷in jihar na shekarar 2026 wanda ya kai Naira tiriliyan 1.47. Kasafin ku蓷in ya 茩unshi tanadin ku蓷a蓷en gudanar da ayyukan gwamnati da kuma aiwatar da ayyukan raya jihar.
Gwamnatin Jihar Kano ta ce tana ci gaba da aiwatar da shirye-shirye da dama da nufin bun茩asa jihar tare da inganta rayuwar al鈥檜mmar Kano. Shirye-shiryen sun shafi muhimman fannoni da suka ha蓷a da kiwon lafiya, ilimi, sufuri da bun茩asa tattalin arziki.