Binciken ya nuna cewa a shekarar 2025, 鈥檡an jam鈥檌yyar Democrat sun fi nuna goyon baya ga ha蓷in gwiwa da Sin, yayin da sabon binciken ya nuna cewa 鈥檡an jam鈥檌yyar Republican ma na 茩ara karkata zuwa wannan ra鈥檃yi. Adadin 鈥檡an Republican da ke goyon bayan ha蓷in gwiwa da tuntubar Sin ya 茩aru da kashi 10 cikin 100 idan aka kwatanta da shekarar 2025.

CGTN Hausa
Rahoton ya danganta wannan sauyi da raguwar yawan Amurkawan da ke kallon Sin a matsayin babbar barazana. Haka kuma, idan aka kwatanta da shekarar 2021, 茩arin Amurkawa yanzu na ganin Sin a matsayin 茩asar da ke 茩ara samun tasiri da girmamawa a duniya.
An gudanar da binciken tsakanin 10 zuwa 21 ga Yuli 2026, inda aka tambayi mutane 2,156 daga dukkan jihohi 50 na Amurka da kuma Washington, D.C. Binciken ya bayyana yadda ra鈥檃yin jama鈥檃r Amurka kan dangantaka da Sin ke sauyawa a cikin 'yan shekarun nan.





