Hukumar kula da 鈥檡an Najeriya mazauna 茩asashen waje, NiDCOM, ta yi kira ga 鈥檡an Najeriya da ke Faransa da su kasance masu natsuwa, zaman lafiya da bin dokokin 茩asar.
Shugabar hukumar, Abike Dabiri-Erewa, ta shawarce su da su guji duk wani abu da ka iya haddasa tashin hankali.
Ta kuma garga蓷e su kan ya蓷a jita-jita ko bayanan da ba a tabbatar da sahihancinsu ba, musamman ta kafafen sada zumunta.
Hukumar ta jaddada muhimmancin mutunta sauran al鈥檜mmomin da suke zaune tare da su, domin tabbatar da zaman lafiya da kyakkyawar mu鈥檃mala.
Haka kuma, ta shawarci 鈥檡an Najeriya da su nemi taimakon hukumomin da suka dace idan suka fuskanci matsalar tsaro ko take ha茩茩o茩insu.
NiDCOM ta bayyana cewa bin wa蓷annan shawarwari zai taimaka wajen kare martabar 鈥檡an Najeriya da kuma inganta zaman tare da sauran al鈥檜mmomi.





