Kamfanin ya bayyana cewa matsalar ta faru ne da misalin 茩arfe 12 da mintuna 40 na rana, lokacin da aka samu katsewar wasu layukan wutar lantarki masu 茩arfin 330 kilovolt.
A cewar NISO, matsalar ta shafi wani 蓳angare na tsarin wutar lantarki, amma kamfanin ya jaddada cewa lamarin bai kasance rugujewar tsarin wutar lantarki na 茩asa baki 蓷aya ba.
NISO ya ce ya yi aiki tare da Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Najeriya, TCN, domin gudanar da gyare-gyare da dawo da tsarin zuwa yanayin aiki na yau da kullum.
Rahotanni sun nuna cewa yawan wutar lantarkin da ake samarwa ya ragu sosai yayin da matsalar ke faruwa, lamarin da ya sake jawo hankalin jama鈥檃 kan 茩alubalen da tsarin samarwa da rarraba wutar lantarki ke fuskanta.
Sai dai kamfanin ya tabbatar da cewa an kammala matakan gyara tare da daidaita tsarin.
Matsalolin da ke faruwa a tsarin wutar lantarki na 茩asa na iya shafar gidaje da masana鈥檃ntu, musamman idan sun haifar da raguwar wutar da ake samu daga kamfanonin rarraba wutar lantarki.
NISO ya bukaci jama鈥檃 su ri茩a samun sahihan bayanai daga hanyoyin sadarwarsa na hukuma domin guje wa ya蓷a bayanan da ba su da tushe game da halin da tsarin wutar lantarki ke ciki.





