Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta fara aiwatar da shirin “Operation Kano First”, biyo bayan rabon motoci da babura guda 50 da Gwamnatin Jihar ta bata domin ƙarfafa ayyukanta.
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta fara aiwatar da shirin “Operation Kano First”, biyo bayan rabon motoci da babura guda 50 da Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi wa hukumar domin ƙarfafa ayyukanta.
Aug 13, 2026 · 2 min read



