NDLEA ta kama tramadol mai darajar sama da naira biliyan 6.98 a Legas
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA, ta ce ta kama kilogiram 8,725 na garin maganin Tramadol, wanda darajarsa ta haura naira biliyan 6.98, a tashar jiragen ruwa ta Apapa da ke jihar Legas.
Oct 20, 2026 · 4 min read












