Cunkoson ababen hawa na ci gaba da addabar wasu sassan birnin Kano
Duk da ƙoƙarin Gwamnatin Jihar Kano na buɗe sabbin hanyoyi da kuma gyara tsofaffin tituna, har yanzu ana fuskantar matsalar cunkoson ababen hawa a wasu sassan birnin Kano, lamarin da ke haddasa tsaiko ga zirga-zirgar jama’a.
Nov 11, 2026 · 5 min read











