Ma'aikatan gwamnati sun yi barazanar yajin aikin gargadi kan farashin fetur
Ƙungiyoyin ma'aikatan gwamnati guda takwas da ke ƙarƙashin Joint National Public Service Negotiating Council, JNPSNC, sun tabbatar da wa'adin da suka bai wa Gwamnatin Tarayya na ranar Laraba, 30 ga Satumba, domin ta dauki mataki kan farashin fetur da kuma bukatun jin daɗin ma'aikata.
Sep 30, 2026 · 3 min read












