Kwankwaso ya bayyana Adeleke a matsayin abokinsa, yana mai cewa nasarar ta nuna yadda al鈥檜mma ke da ikon bayyana ra鈥檃yinsu ta hanyar za蓳e. Ya kuma yaba wa al鈥檜mmar Osun bisa yadda suka fito suka sauke nauyin da kundin tsarin mulki ya 蓷ora musu na za蓳ar shugabanninsu.

1
A cikin sa茩on nasa, Kwankwaso ya kuma yaba wa INEC kan yadda ta gudanar da za蓳en, tare da kira ga dukkan masu ruwa da tsaki da su ci gaba da tabbatar da cewa za蓳uka a Najeriya suna gudana cikin gaskiya, zaman lafiya da kuma gaskiya.





