Rikicin ya haifar da tashin hankali da fargaba a tsakanin al鈥檜mma, inda aka samu arangama tsakanin wasu 蓳angarorin siyasa da magoya bayansu. Lamarin ya kuma tilasta wa jami鈥檃n tsaro 茩ara tsaurara matakan tsaro domin hana rikicin ya蓷uwa zuwa wasu sassan jihar.

1
Da yake magana kan halin da ake ciki, Alhaji Muhammad Kabir, Sarkin Samarin Oshigo, ya bayyana cewa rikicin ya yi matu茩ar tsanani a wasu wurare, musamman a yankunan da aka samu takaddama tsakanin magoya bayan jam鈥檌yyun siyasa.
Ya ce duk da tsananin rikicin, jami鈥檃n tsaro sun yi 茩o茩ari wajen shawo kan lamarin, inda suka 茩ara yawan jami鈥檃n da aka girke a wuraren da ake ganin akwai yiwuwar samun tashin hankali.
Alhaji Muhammad Kabir ya ce an tura jami鈥檃n tsaro zuwa wasu lunguna da mahimman wurare domin tabbatar da cewa an dakile duk wani yun茩urin ci gaba da rikici tare da kare rayuka da dukiyoyin jama鈥檃.





