Obi ya bayyana hakan ne a wajen Taron Tattaunawar Dimokura蓷iyya na Goodluck Jonathan Foundation na shekarar 2026, wanda aka gudanar a Bauchi. Ya ce abin takaici ne yadda wasu masu ilimi da ya kamata su kasance masu kare dimokura蓷iyya ke shiga harkokin da ka iya lalata tsarin za蓳e.
Ya kuma soki yadda ake gudanar da wasu ayyukan za蓳e, musamman yadda ake samun takaddama kan sakamakon za蓳e da zargin sauya sakamako, tsoratar da masu ka蓷a 茩uri鈥檃 da sauran hanyoyin da ka iya gurgunta sahihancin za蓳e.
Tsohon Gwamnan Jihar Anambra ya kuma zargi wasu alkalai da nuna son kai, yana mai cewa wasu daga cikinsu sun zama masu biyayya ga jam鈥檌yyar da ke mulki. Ya kuma soki Majalisar Dokoki ta 茦asa kan cire laifin jabun takardu daga cikin wasu laifukan da suka shafi za蓳e.
Peter Obi ya ce wa蓷annan abubuwa na nuni da babbar matsalar hukumomi a Najeriya, yana mai kira da a gaggauta yin gyare-gyaren da za su dawo da amincewar jama鈥檃 tare da 茩arfafa dimokura蓷iyya da sahihancin za蓳e a 茩asar.

1





