Sarkin ya bayyana hakan ne yayin da ya kar蓳i bakuncin tawagar 茩ungiyar 鈥檡an jarida ta 茩asa, 茩ar茩ashin jagorancin Shugaban 茦ungiyar, Commt. Alhassan Ado Abdullahi, a fadarsa da ke Garu.

1
Mai Martaba ya jaddada cewa aikin jarida na da muhimmiyar rawa wajen wayar da kan jama鈥檃, tabbatar da gaskiya da kuma samar da zaman lafiya. Ya ce ya kamata 茩ungiyoyin 鈥檡an jarida su tabbatar da cewa wa蓷anda ke gudanar da aikin sun kasance 茩wararru kuma masu bin 茩a鈥檌dojin aikin jarida.
Ya kuma yi kira ga 鈥檡an jarida da su kasance masu kishin 茩asa, gaskiya da ri茩on amana, tare da guje wa duk wani aiki da zai iya haddasa rikici ko barazana ga zaman lafiyar al鈥檜mma.





