Shugaban Ćungiyar Kaftin Abdullahi Bakoji mai ritaya ne ya bayyana haka inda ya ce lamarin ya shafi wasu yankunan Agwara a Jihar Neja da Yauri a Jihar Kebbi, yayin da kuma aka samu rahoton kashe wasu makiyaya huÉu a Jihar Taraba.
A cewar sar, an kashe makiyayan huÉun ne a ranar 11 ga Agusta, yayin da suke dawowa daga kasuwar dabbobi ta Bantaje zuwa Donga. Ana zargin wasu matasa da hannu a lamarin.

1
Hakazalika ya kara da cewa ârayuwar kowane Éan Najeriya yana da matukar daraja, kuma babu wani dalili da zai halatta kashe fararen hula, lalata dukiyoyinsu ko tilasta musu barin muhallansuâ.

1
kungiyar ta buĆaci gwamnati da Ćungiyoyin agaji su gaggauta tallafa wa mutanen da aka raba da muhallansu, musamman mata, yara da tsofaffi.





