Duk da yawan 鈥檡an takarar, wasu mutane uku ne suka fi 蓷aukar hankalin jama鈥檃 a wannan takara, ciki har da gwamnan jihar mai ci Ademola Adeleke na jam鈥檌yyar Accord, 蓷an takarar APC Bola Oyebamiji, da 蓷an takarar ADC Najeem Salam.
Ga Gwamna Adeleke, za蓳en na ba shi damar kare kujerar da ya samu a za蓳en shekarar 2022 tare da neman 茩arin wa鈥檃di na shekaru hu蓷u. Adeleke, wanda 蓷an asalin Ede ne, ya ta蓳a yin takarar gwamna a shekarar 2018 茩ar茩ashin jam鈥檌yyar PDP, inda ya sha kaye a hannun 蓷an takarar APC, Adegboyega Oyetola.

100
A yayin yakin neman za蓳en, 鈥檡an takarar sun zagaya 茩ananan hukumomi 30 na jihar Osun, suna gabatar da manufofinsu tare da neman goyon bayan masu za蓳e gabanin ranar za蓳en.
A 茩arshe dai, 茩uri鈥檃r al鈥檜mmar Osun ce za ta tantance wanda zai jagoranci jihar na shekaru hu蓷u masu zuwa.





