Nsia Ta Bayar Da Tallafin Dala 277,000 Ga Sababbin Kamfanonin Fasaha
Hukumar Zuba Jari ta Ƙasa ta Najeriya, wato NSIA, tare da abokan hulɗarta, ta bayar da tallafin kuɗi da ya kai dala 277,000 ga wasu sabbin kamfanonin fasaha da ke ƙoƙarin bunƙasa ayyukansu.
Oct 26, 2026 · 3 min read










