Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II, ya gana da wasu manyan jami鈥檃n Gwamnatin Hong Kong聽na kasar Sin, inda aka tattauna kan hanyoyin 茩arfafa dangantakar tattalin arziki tsakanin Hong Kong da Najeriya.Rahotanni sun bayyana cewa gwamnatin聽kasar ce ta gayyaci Mai Martaba Sarkin bayan samun labarin cewa yana 茩asar, domin jin shawarwarinsa kan yadda za a inganta ha蓷in gwiwa tsakanin 蓳angarorin biyu, musamman a fannin tattalin arziki da harkokin ku蓷i.

Glob Hub
Taron ya gudana ne 茩ar茩ashin jagorancin Mista Joseph H. L. Chan, JP, wanda ke ri茩e da mu茩amin Mataimakin Sakatare a Ma鈥檃ikatar Ayyukan Ku蓷i da Baitulmalin Gwamnatin Hong Kong.
A yayin ganawar, an mayar da hankali kan muhimmancin hul蓷ar tattalin arziki da kuma damar da ke akwai na 茩ara 茩arfafa ha蓷in gwiwa tsakanin Hong Kong da Najeriya. Sai dai,
Ganawar ta zo ne a daidai lokacin da 茩arfafa hul蓷ar tattalin arziki da fa蓷a蓷a damar zuba jari tsakanin Najeriya da 茩asashen waje ke ci gaba da kasancewa cikin muhimman batutuwan da za su iya taimakawa wajen bun茩asa tattalin arzikin 茩asa.
Wakilinmu na Masarauta, Khalil Ibrahim Yaro.ya rawaito cewa Mai Martaba Sarkin Kano ya samu rakiyar Alhaji Munir Sanusi, Galadiman Kano,聽haka kuma anasa ran sarkin zaikwashe makwanni biyu a kasar ta sin.





