A yayin ziyarar, basaraken ya bayyana cewa yana da tsohuwar ala茩a da masarautar Kano, inda ya tuna cewa wannan ba shi ne karon farko da ya ziyarci fadar ba, domin ya ta蓳a kai irin wannan ziyara kusan shekaru goma da suka gabata.

Glob Hub
Ya bayyana cewa mahaifinsa marigayi yana da kusanci sosai da fadar masarautar Kano, lamarin da ya ce ya taimaka wajen gina dangantakar iyalinsu da masarautar tun shekaru da dama da suka gabata.
Sir Alex Audiga ya kuma bayyana cewa Kano na da muhimmiyar rawa a rayuwarsa, domin a nan aka haife shi,
yayin ziyarar Sarkin ya cc 茩arfafa zumunci tsakanin yankunan 茩asar zai taimaka wajen inganta fahimtar juna, musayar al鈥檃du da ha蓷in gwiwa tsakanin al鈥檜mmomi, ba tare da la鈥檃kari da bambancin yare ko yanki ba.





