Rundunar Sojin Najeriya ta Yi Babban Sauyin Manyan Hafsoshin Kasar.
Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da wani gagarumin sauyin manyan hafsoshinta, inda aka mayar da wasu manyan Janar-janar zuwa muhimman muƙamai na jagoranci, ayyukan soji da gudanarwa. Matakin na daga cikin sauye-sauyen da rundunar ke yi domin ƙarfafa ayyukanta.
Sep 10, 2026 · 1 min read











