DSS ta gurfanar Da Mutane Uku Kan Zargin Sace Yan NYSC 20
Hukumar DSS ta gurfanar da mutane uku a gaban Babbar Kotun Jihar Imo bisa zargin hannu a sace ’yan bautar ƙasa, NYSC, guda 20. An kama waɗanda ake zargin ne a kan hanyar Owerri zuwa Onitsha ranar 1 ga Oktoba.
Oct 21, 2026 · 1 min read











