Taron zai Æunshi tattaunawa kan ci gaban alâumma, karrama wasu fitattun mutane bisa gudunmawar da suka bayar, da kuma Æaddamar da asusun gudunmawar gina Doguwa Community Secondary School.
- Rana: Asabar, 15 ga Agusta, 2026
- Lokaci: 11:00 na safe
- Wuri: Late Hajiya Baba Memorial Hall, bayan Izala Jumaâat Mosque, Doguwa Town, Doguwa L.G., Kano
Muna kira ga Éaukacin alâumma, shugabanni, matasa, malamai, âyan kasuwa da sauran masu ruwa da tsaki da su halarta domin bayar da gudunmawarsu wajen gina makomar ilimi da ci gaban Doguwa.
Doguwa ta kowa ce â ci gabanta alhakin kowa ne.



