KADUNA: El-Rufai Ya Nemi ₦10bn Daga Ministan Tsaro
Tsohon Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ta hannun lauyoyinsa, ya nemi ₦10 biliyan daga Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya), bisa zargin ɓata masa suna. Buƙatar tana cikin wata wasiƙar da lauyoyin El-Rufai suka aika wa ministan.
Sep 10, 2026 · 1 min read













