Ronaldo da Georgina sun fara alaƙarsu ne a shekarar 2016, kuma tsawon shekaru sun kasance cikin dangantaka tare da gina iyali.
1
Auren ya zo ne bayan dogon lokaci da suka yi tare, inda labarin ya jawo hankalin masoya ƙwallon ƙafa da masu bibiyar rayuwar shahararrun mutane a duniya.
Experienced journalist, Editor in Chief and media professional with a strong background in field reporting, investigative journalism, Editorial production, interviewing, research, digital media and newsroom coordination.
Fadar Masarautar Kano ta bayyana jin daɗinta kan irin ƙoƙarin da Ƙungiyar Tarayyar Turai, EU, ke yi wajen tallafawa Najeriya a fannoni daban-daban na ayyukan jin ƙai da ci gaban al’umma.
Tawagar Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II, ta wakilci Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a wani gagarumin biki da aka gudanar a birnin Paris na ƙasar Faransa.
Iran ta yi barazanar ɗaukar mataki kan jiragen ruwa da ke Bahrain da Kuwait, bayan da Amurka ta ce dakarunta sun lalata wasu jiragen dakon man Iran guda biyar. Rundunar Sojin Amurka ta CENTCOM ta ce harin na zuwa ne bayan da aka yi ƙoƙarin harba makamai masu linzami kan wani jirgin ruwan yaƙin Amurka.