Mai shari鈥檃 Amina Aliyu Mohammed ce ta bayar da hukuncin a yau Alhamis, 24 ga Satumba, 2026, a karar da 蓷an takarar neman tikitin PDP, Usman Aliyu Garry, ya shigar yana 茩alubalantar yadda Pantami ya samu tikitin jam鈥檌yyar. Garry ya yi zargin cewa ba a gudanar da za蓳en fidda gwani yadda dokokin jam鈥檌yyar da na za蓳e suka tanada ba.
Pantami ya samu tikitin PDP ne bayan ya fice daga jam鈥檌yyar APC, wadda ta amince da Jamilu Gwamna a matsayin 蓷an takararta. PDP ta sanar da Pantami a matsayin 蓷an takararta bayan wani tsarin tabbatar da shi a cikin jam鈥檌yyar, lamarin da wasu masu neman tikitin PDP suka 茩alubalanta a kotu.
A hukuncin nata, kotun ta umurci PDP da ta gudanar da sabon za蓳en fidda gwani bisa ka鈥檌dojin jam鈥檌yyar da tanade-tanaden dokokin za蓳e. Wannan yana nufin cewa za a sake aiwatar da tsarin za蓳en domin tantance wanda zai wakilci PDP a takarar gwamnan Gombe a 2027.





