Tasnim, wadda ke da ala茩a da Rundu
nar Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran, ta ruwaito cewa sansanonin Amurka sun fuskanci hare-haren makamai masu linzami da mirage marasa matu茩a na Iran.

1
Sai dai har zuwa lokacin da aka fitar da rahoton, Tasnim ba ta bayar da cikakken bayani kan irin barnar da aka samu ko kuma adadin wa蓷anda abin ya shafa ba. Haka kuma, ba a samu martani daga hukumomin sojin Amurka kan wannan ikirari ba.
Tsauraran matakan takaita ya蓷a bayanai da ake gani a wasu 茩asashen yankin Tekun Fasha na sanya samun bayanai kai tsaye daga wuraren da ake kai hare-hare cikin wahala. Haka kuma, ana 茩ara sa ido kan hotunan tauraron 蓷an adam da ke nuna wuraren soji.
A ranar Laraba, Tasnim ta kuma wallafa wasu hotunan sama da ta danganta da hare-haren Iran kan sansanonin Amurka a Jordan, tana mai cewa hotunan sun nuna barnar da hare-haren suka haddasa.




