Matan sun ce matsalar ta yi matu茩ar shafar sana鈥檃rsu, inda suke fuskantar 茩arancin ku蓷in shiga saboda rashin samun mutanen da ke amfani da ayyukansu.
Sun bayyana cewa a halin yanzu suna samun wahalar samun ku蓷in da za su sayi abinci, yayin da wasu ke fuskantar matsalar biyan ku蓷in haya.
Wasu daga cikinsu sun ce tsadar rayuwa da 茩arancin ku蓷in shiga na 茩ara jefa su cikin matsanancin hali, lamarin da ya sanya suke neman hanyoyin samun abin dogaro da kansu.
Sun kuma yi kira ga hukumomi da 茩ungiyoyin agaji da su duba halin da suke ciki, tare da samar da shirye-shiryen tallafa musu domin su samu sana鈥檕鈥檌n da za su dogara da su.




