Tawagar ta halarci bikin karramawa da aka shirya a Cit茅 Universitaire, Paris, inda aka samu damar wakiltar jihar Kano a wani muhimmin taro na kasa da kasa.
A yayin taron, tawagar ta gabatar da Jihar Kano a matsayin jiha mai muhimmiyar rawa wajen bun茩asa ilimi, muhalli, ruwa da sauran fannoni masu muhimmanci ga ci gaban al鈥檜mma.

Glob hub
Daga cikin mambobin tawagar akwai Kwamishinan Ilimi, Kwamishinan Ruwa da Muhalli, Akanta Janar na Jihar Kano, da kuma Darakta-Janar na Ofishin Gwamna, wa蓷anda suka kasance cikin tawagar da ta wakilci jihar.

Kano
Wannan ziyara ta 茩ara nuna irin yadda Jihar Kano ke shiga cikin muhimman abubuwan da ke gudana a matakin 茩asa da 茩asa, tare da 茩arfafa hul蓷a da 茩ungiyoyi da cibiyoyi a wajen Najeriya.




