Wannan ita ce allurar rigakafin mura ta farko da aka samar da fasahar mRNA da FDA ta amince da amfani da ita a Amurka ga wannan rukunin masu shekaru.
Fasahar mRNA ta samu karbuwa sosai bayan amfani da ita wajen samar da wasu alluran rigakafin COVID-19. A wannan karon, masu bincike sun yi amfani da irin wannan fasaha wajen samar da rigakafin mura.
Masana kiwon lafiya sun ce tsofaffi na cikin rukunin mutanen da suka fi fuskantar matsalolin lafiya sakamakon kamuwa da mura, saboda haka samar da sabbin hanyoyin rigakafi na iya taimakawa wajen kare wannan rukunin.
Sabuwar allurar na 茩ara wa manya masu shekaru 50 zuwa sama wani za蓳i na rigakafin mura, yayin da hukumomin lafiya ke ci gaba da 茩arfafa mutane su rika yin allurar rigakafin mura a lokacin da ake bukatar ta.
Shugaban Nvidia ya yi gargadi kan hadarin da AI ke iya haifarwa
Shugaban kamfanin Nvidia, Jensen Huang, ya bayyana damuwarsa kan wasu hadurran da ka iya tasowa sakamakon saurin bunkasar fasahar basirar wucin gadi, AI.
Editor: Khalil Ibrahim Yaro

Keep reading
Najeriya da Amurka sun rattaba hannu kan yarjejeniyar bunkasa ma鈥檃dinai
Najeriya da Amurka sun rattaba hannu kan wata yarjejeniyar da za ta karfafa hadin gwiwa wajen bincike, bunkasa da sarrafa ma鈥檃dinan Najeriya, tare da jawo karin jarin Amurka zuwa bangaren ma鈥檃dinai.
Sep 26, 2026 路 2 min read




