Rundunar ta ce lamarin ya faru ne bayan samun kiran gaggawa kan harin da aka kai wa wata motar haya da ke kan hanyar Kaduna zuwa Katsina. Dakarun Operation Fansan Yamma sun garzaya yankin Daye-Malumfashi Road domin ceto mutanen da aka yi garkuwa da su.Rundunar ta ce lamarin ya faru ne bayan samun kiran gaggawa kan harin da aka kai wa wata motar haya da ke kan hanyar Kaduna zuwa Katsina. Dakarun Operation Fansan Yamma sun garzaya yankin Daye-Malumfashi Road domin ceto mutanen da aka yi garkuwa da su.
A cewar rundunar, zuwan dakarun ya tilasta wa masu garkuwar tserewa, inda suka bar mutanen da suka yi garkuwa da su a wurin. Dukkan mutanen bakwai, ciki har da direban motar, an same su lafiya.
Rundunar ta 茩ara da cewa an yi wa mutanen gwaje-gwajen lafiya tare da tantance su ta fuskar tsaro kafin a mi茩a su ga hukumomin da suka dace domin ha蓷a su da iyalansu da kuma jami鈥檃n Jami鈥檃r Tarayya da ke Dutsin-Ma.