Yan sanda sun kama wanda ake zargi da hannu a harin da aka kai wa tawagar Peter Obi a Calabar
Rundunar ’yan sandan jihar Cross River ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Victor Edet Yellow Duke, mai shekaru 27, bisa zargin hannu a harin da aka kai wa tawagar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigerian Democratic Congress, NDC, Peter Obi, a birnin Calabar.
Nov 5, 2026 · 2 min read












